Badara Joof

Badara Joof
Vice President of the Gambia (en) Fassara

4 Mayu 2022 -
Isatou Touray (en) Fassara
Minister of Higher Education, Research, Science and Technology (en) Fassara

22 ga Faburairu, 2017 - 4 Mayu 2022 - Pierre Gomez (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Gambiya
Mutuwa Indiya, 18 ga Janairu, 2023
Karatu
Makaranta University of Bristol (en) Fassara
University of London (en) Fassara
University of Bath (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara

Badara Alieu Joof (1957/1958 - 17 Janairu 2023) [1] ɗan siyasar Gambia ne kuma ma'aikacin gwamnati, wanda ya yi aiki a matsayin mataimakin shugaban ƙasar Gambiya daga shekarar 2022 har zuwa rasuwarsa. Ya taɓa riƙe muƙamin Ministan Ilimi mai zurfi, Bincike, Kimiyya da Fasaha daga shekarun 2017 zuwa 2022.

  1. Gambian vice president dies of illness, president says

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy